Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babu Rashin Jituwa Tsakanina Da Salah - Klopp


Salah da kocin Liverpool Jurgen Klopp
Salah da kocin Liverpool Jurgen Klopp

A makon da ya gabata Salah da Klopp suka yi musayar kalamai a gaban jama'a a wasan da Liverpool ta buga da West Ham wanda aka tashi da ci 2-2.

Kocin Liverpool Jurgen Klop ya dage da cewa babu wata ’yar tsama tsakaninsa da Mohamed Salah saboda an rigaan sasanta lamarin.

Klopp ya ce tsawon lokacin da suka kwashe suna mu’amulla da dan wasan dan asalin kasar Masar ya sa dangantakarsu ba ta shafu ba duk da ‘yar tangardar da aka samu.

A makon da ya gabata Salah da Klopp suka yi musayar kalamai a gaban jama'a a wasan da Liverpool ta buga da West Ham wanda aka tashi da ci 2-2.

Bayan an kammala wasan, da aka tambayi Salah me ya faru, sai aka ji yana cewa, “ idan na yi magana za a yi tashin hankali yau.”

Klopp dai ya ce batun “ba wani abu ba ne” kuma “babu wata damuwa” a tsakaninsu.

Dandalin Mu Tattauna

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG